shahararren app na android don editing na video
Androvid
Andrvid wannan manhaja ta android nada matukar mahimmanci wajen yin editing din bidiyo ka maida shi karamin size, ko kankar iya inda kake bukata ko ka maida shi audio da dai sauran su da farko yi download na sofwire nan androvid da ka gama kayi installing din shi ka bi kaidojin na yin duk aikin da kake bukata da shi


Comments
Post a Comment